Blog Archive

Tuesday 22 August 2017

•​TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!

To 'yan'uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya. Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace. ‎ ​Allah ne mafi sani.​ Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406 ‎

No comments:

Post a Comment

My credentials still with military, Buhari tells INEC

Over 70 out of the 91 political parties are presenting presidential candidates that will participate in the 2019 Presidential elections...